Bangaren siyasa da zamantakewa; A Malaishiya an ware wani bangare na musamman ga mata a cikin zirga-zirga da ta shafi jirgin kasa a wannan kasa. Wannan wata dam ace ga mata na su yi walla da kare hakkinsu a tsakanin jama'a.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa bayan da reshenta na kudu da maso gabacin Asiya ya nakalto daga kamfanin dillanci na kasar Farans aAfp cewa: A Malaishiya an ware wani bangare na musamman ga mata a cikin zirga-zirga da ta shafi jirgin kasa a wannan kasa. Wannan wata dam ace ga mata na su yi walla da kare hakkinsu a tsakanin jama'a.
570453