Bnagaren harkokin kur'ani:Cibiyar ilimi na musulunci ta Usman da ke birnin Kara Palta a lardin Cuwi na Karkizistan za ta far koyar da iliomin musulunci a wannan kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne daga reshenta da ke jamhuriyar Karkizistan t a watsa rahoton cewa: Cibiyar ilimi na musulunci ta Usman da ke birnin Kara Palta a lardin Cuwi na Karkizistan za ta far koyar da iliomin musulunci a wannan kasa. Hank zai habaka sha'anin ilimi da kara masaniya kan addinin musulunci a wannan kasa.
569873