Bnagaren nazari" littafin nan day a yi Magana da bayani kan Musulunci,Iran Da kuma Hijabi da marubucin nan Mahdi Mahrizi ya rubuta an fassara shi da harshen rasanci sai dai litafin day a yi Magana kan Hijabi hujjatulaah Ibrahimiyan ne ya rubuta.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa Kambiz Asadi shugaban cibiyar bincike ta al'adu da nazari na musulunci a wata tattaunawa ya bayyana cewa; littafin nan day a yi Magana da bayani kan Musulunci,Iran Da kuma Hijabi da marubucin nan Mahdi Mahrizi ya rubuta an fassara shi da harshen rasanci sai dai litafin day a yi Magana kan Hijabi hujjatulaah Ibrahimiyan ne ya rubuta. Wadannan littafaiu da aka fassara za su taimaka ainin ta fukoki da dama a wannan kasa da kuma yada addinin musulunci a kasar ta Rasha da kuma ga duk wanda yake jin wannan yare na rashanci.
570254