Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta ISESCO ta watsa rahoton cewa; daga ranekun sha bakwai zuwa ashirin ga watan ordebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara na hijira shamsiya a Jakarta fadar mulkin kasar indonosiya za a fara kasuwar baje koli kan daukaka matsayin ilimi da koyar da karatun kur'ani a wannan kasa. Kuma wannan taron karawa juna ilimi hukumar da ke kula da harkokin ilimi da al'adu na Musulunci Asesko da hukumar kasa da aksa da ke kula da hardar Kur'ani Mia girma HQMIO da hadin guiwar Kur'ani a Indonosiya.
571156