IQNA

Taron Kasa Da Kasa Na Karbala'a A Turkiya

Bangaren kasa da kasa; Taron kasa da kasa; kan karbala'a a Turkiya daga ranar talatin da daya ga watan Ordebehesht zuwa biyu ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga kerbela.cumhuriyet.edu.tr ta watsa rahoton cewa; Taron kasa da kasa; kan karbala'a a Turkiya daga ranar talatin da daya ga watan Ordebehesht zuwa biyu ga watan Khurdad shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya. A wajen wannan taro na kasa da kasa za a samu mahalarta daga kasashen Iran.Turkiya,Masar,Saudiya,Azarbaijan,Iraki,labanaon da dama daga cikin kasashen musulmi da wadanda ban a musulmi ba kuma za su tattauna kan bangarori da ked a alaka da addini da abubuwan da suka faru a karbala'a da dalilaln abkuwarsu.

571225