IQNA

Digiri Kan Iya Lissafi Da Tattalin Arziki Na Musulunci A Iskatland

Bangaren kasa da kasa; an fara bada ilimi da horo kan iya lissafi da tattalin arziki na Musulunci a Iskatland da kuma aka fara a ranar goma ga watan ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta abcmoney ta watsa rahoton cewa an fara bada ilimi da horo kan iya lissafi da tattalin arziki na Musulunci a Iskatland da kuma aka fara a ranar goma ga watan ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara.Wannan na kara nuna yadda matsalar tattalin arziki a turai ke kara tilastawa gwamnatoci da kasashen yammacin turai ringumar tsarin tattalin arziki na Musulunci.


571308