IQNA

Birni Masko Ne Zai Karbi Makoncin Taron Tattalin Arziki Na Musulunci

15:14 - May 02, 2010
Lambar Labari: 1916142
Bangaren kasa da kasa: a birnin Mask one fadar mulkin kasar Rasha za a gudanar da taro kan tattalin arziki a Musulunci da kuma saka hannayen jari da manyan kamfanoni takwas za su halarta daga ranar shida zuwa biyar ga watan Khurdad.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga islamicbanking ta watsa rahoton cewa; a birnin Mask one fadar mulkin kasar Rasha za a gudanar da taro kan tattalin arziki a Musulunci da kuma saka hannayen jari da manyan kamfanoni takwas za su halarta daga ranar shida zuwa biyar ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a otel din renaissance Moscow Monarch Centre Hotel ada ke birnin na Masko kuma burin gudanar da wannan taro bincike kan sha'anin tattalin arziki a Musulunci .


571434

captcha