IQNA

Taro Kan Addinai A kanada

Bangaren kasa da kasa; taron kasa da kasa kan addinai da wayewa a kasar Kanada da cibiyar bincike kan harkokin addinin Musulunci a jami'ar Mauntral ta shirya daga rana arshirin ga watan ordebehesht na wannan shekara.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna ne bayan ta nakalto daga cerum.umontreal ta watsa rahoton cewa: ; taron kasa da kasa kan addinai da wayewa a kasar Kanada da cibiyar bincike kan harkokin addinin Musulunci a jami'ar Mauntral ta shirya daga rana arshirin ga watan ordebehesht na wannan shekara.Wannan taro zai bawa mabiya addinai daban daban na duniya wata dama ta tattaunawa da junansu da fahimtar junansu cikin sauki.

572609