Bangaren kasa da kasa; taron kasa da kasa karo na biyu kan falsafar da ke cikin addinan Ibrahimi da za a gudanar daga ranar uku zuwa hudu ga watan Khurdad na wannan shekara a jami'ar Market da ke birnin Milwaki na Amerika.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta web.me.com ta watsa rahoton cewa; taron kasa da kasa karo na biyu kan falsafar da ke cikin addinan Ibrahimi da za a gudanar daga ranar uku zuwa hudu ga watan Khurdad na wannan shekara a jami'ar Market da ke birnin Milwaki na Amerika.Gudanar da irin wannan taro ko shakka babu zai taimakawa falsafar addini da fahimtar juna ta hanyar tattaunawa da fahimtar juna.
572629