Bangaren kasa da kasa; a duk lokacin da mutum ke bincike kan addu'oyin da ke cikin sahifa sajjadiya da sauran addu'o'in Ahlul Baiti (AS) zai fahimci salonsu ya sha banban tamakr ayoyin addu'a da littafi mai tsarki.
Mahmud Jabir mawallafin littafin kuma makaranci kur'ani dan kasar Masar har ila yau shugaban cibiyar kur'ani ta Alnur a Masar a wata tattaunawa day a yi da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ta wayar tarho kan tambayar da aka yi masa banbancin da ke akwai a tsakanin ayoyin da ke dunkule a cikin addu'o'in kur'ani da kuma wadanda suka zo a hadisan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa sai ya amsa da cewa;a duk lokacin da mutum ke bincike kan addu'oyin da ke cikin sahifa sajjadiya da sauran addu'o'in Ahlul Baiti (AS) zai fahimci salonsu ya sha banban tamakr ayoyin addu'a da littafi mai tsarki.
572607