IQNA

Malaishiya Za Ta Karbi Taron Kasa Da Kasa Na Fadada Ilimi A Jami'oin Musulunci

Bangaren kasa da kasa; a kasar Malaishiya ne za a gudanar da taron kasa da kasa kan hanyoyin binkasa ilimi da bincike a jami'o'in kasashen musulmi a ranar sha bakwai ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta iiu.edu.my ta watsa rahoton cewa; a kasar Malaishiya ne za a gudanar da taron kasa da kasa kan hanyoyin binkasa ilimi da bincike a jami'o'in kasashen musulmi a ranar sha bakwai ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya. Mu'assisar kasa da kasa ta hadin kan musulmi iimu da ke karkashin jami'ar Musulunci ta kasa da kasa ta Malaishiya ta shirya da zummar kara kusanci da fadada ilimi da bincike a tsakanin jami'o'in musulmi.



573949