IQNA

Taro A Katar Da Ya Shafi Manyan Biranai Da Garuruwa Na Musulunci

14:46 - May 06, 2010
Lambar Labari: 1918486
Bangaren kasa da kasa' a birnin Doha fadar mulkin kasar Katar ne za a gudanar da taron kasa da kasa na manyan biranai da garuruwa na kasashen musulmi karo na sha daya daga rana ashirin da takwas zuwa talatin ga watan Ordebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Bahrain Alwasat ta watsa rahoton cewa: a birnin Doha fadar mulkin kasar Katar ne za a gudanar da taron kasa da kasa na manyan biranai da garuruwa na kasashen musulmi karo na sha daya daga rana ashirin da takwas zuwa talatin ga watan Ordebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya. A wannan taro na kwanaki uku masana za su yi nazari kan yawan jama'a da ke zaune a biranai da yanayin iska da tsabta a kasashen mussulmi.


574152

captcha