Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Nasij ta watsa rahoton cewa; ; muassisar koyar da hardar kur'ani ta Da'ifa a kasar Saudiya a matsayinta na muassisar farko ta kur'ani a wannan kasa ta samu kyauta da shaidar iya shugabanci da tafiyar da lamari ta ISO9001-20008.
Wannan matsayi na nuni da yadda wannan mu'assisa ke gudanar da aikinta cikin tsari da yanani mai kyau.
575005