IQNA

A Karbala' An Bude Wajen Koyar Da Yara Karatul Kur'ani

14:01 - May 08, 2010
Lambar Labari: 1919214
Bangaren kasa da kasa; Mu'assisar Amirul mumina (AS) A Iraki ya fara koyar da yara kanana karatul Kur'ani mai tsarki a yankuna daban-daban na birnin Karbala'a.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta mazin ta watsa rahoton cewa; Mu'assisar Amirul mumina (AS) A Iraki ya fara koyar da yara kanana karatul Kur'ani mai tsarki a yankuna daban-daban na birnin Karbala'a. wannan mataki ne da zai taimakawa yara kanana yin harda da koyan karatun kur'ani mai girma .

574984
captcha