IQNA

Gasar Wakoki Da Zane Na Fatimatul Zahra (KS) A Turkiya

Bangaren kasa da kasa: gasar wakoki da zane kan Fatimatul Zahran (AS) da kungiyar bayar da agaji ta Zahra Ana ta kasar Turkiya ta Shirya.



Mas'ud Shi'ir Bafci masanin zamantakewar musulmi a a jami'ar Isfahan a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a jami'ar Isfaham ya bada labarin cewa; gasar wakoki da zane kan Fatimatul Zahran (AS) da kungiyar bayar da agaji ta Zahra Ana ta kasar Turkiya ta Shirya.Ya kara da cewa; a ranar ashirin ga wata ne aka fara wani taro kan tattalin arziki a Musulunci da tattalin arziki nay an jari hujja.



576627