Bangaren kasa da kasa;a ci gaba da gudanar da zama day a shafi al'adu a kasar Turkiya kuma wannan zama ya shafi yin Sallah kuma kungiyar Dustadaran Namaz suka shirya a tsakiyar watan Mayu wato tun ranar sha biyar ga watan Ordebehesht aka farad a zai kai ranar goma ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a fadin kasar ta Turkiya.