IQNA

A Birnin Madina Ne Masu Zane Da Rubuta Kur'ani Suke Taro A Tsakani

15:57 - May 11, 2010
Lambar Labari: 1921367
Bangaren kasa da kasa: a karon farko masu zane-zane da rubuta kur'ani a suna gudanar da zabe a tsakanin domin bin diddigin ayyukan da suka aiwatar da kuma suke kokarin gudanarwa da yadda za su inganta lamarin.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Riyadh Events ta watsa rahoton cewa; a karon farko masu zane-zane da rubuta kur'ani a suna gudanar da zabe a tsakanin domin bin diddigin ayyukan da suka aiwatar da kuma suke kokarin gudanarwa da yadda za su inganta lamarin.Wannan taron tattaunawa da fahimtar juna kan ayyukansu.

576716

captcha