IQNA

Taron Nazari Kan Musulunci A Makarantun Zamani Na Koli A Britaniya

Bangaren kasa da kasa; a kasar Britaniya ne za a gudanar da taron kasa da kasa kan nazari kan Musulunci a makaratun zamani na koli daga ranar hudu zuwa biyar ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.


Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga heacademy ta watsa rahoton cewa; a kasar Britaniya ne za a gudanar da taron kasa da kasa kan nazari kan Musulunci a makaratun zamani na koli daga ranar hudu zuwa biyar ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya. A wajen wannan taro na kwanaki biyu za a yi bincike da nazari kan salon koyarwa a Musulunci da tsarin da yake bi da kuma za a gudanar da wannan taro ne a The Higher Education Academy).

576774