Cibiyar da ke kula da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Islam In Europe ta watsa rahoton cewa: : Cocin Katolika a Beljuim daga ranar ashirin da biyar ga watan Ordebehesh na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara za ta karbi masallata musulmi a garin Jartori na wannan kasa da aka tilastawa barin gidajensu. Musulmin kasar Ta Beljuim a wannan gari sun bar gidajensu ne domin dalilai na tsaro da matsalolin da garin ke fuskanta.
576769