IQNA

Azhar Ta Amince Ta Aike Da Alkalai A Gasar Kur'ani A Katar

15:56 - May 11, 2010
Lambar Labari: 1921372
Bangaren kasa da kasa;Ahmad DaiyibAzhar Ta Amince Ta Aike Da Alkalai A Gasar Kur'ani A Katar




Cibiyar da ke kula da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Islam In Europe ta watsa rahoton cewa: : Cocin Katolika a Beljuim daga ranar ashirin da biyar ga watan Ordebehesh na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara za ta karbi masallata musulmi a garin Jartori na wannan kasa da aka tilastawa barin gidajensu. Musulmin kasar Ta Beljuim a wannan gari sun bar gidajensu ne domin dalilai na tsaro da matsalolin da garin ke fuskanta.



576823
captcha