Bangaren kasa da kasa; a karon farko mujallar bincike da nazari ta Ishraq a kasar Rasha da ke bayani kan Falsafa da Urfan a Musulunci da cibiyar nazarin Musulunci a Rasha ta dauki da wainiya ta fito.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; a karon farko mujallar bincike da nazari ta Ishraq a kasar Rasha da ke bayani kan Falsafa da Urfan a Musulunci da cibiyar nazarin Musulunci a Rasha ta dauki da wainiya ta fito. Wannan cibiya dai tana karkashin ofishin na kasa da kasa mai kula da lamuran Aghlul Baiti a duniya kuma haka a kasar Rasha ma ta kafa irin wannan mujalla ta Ishraq a karon .
578235