Bangaren kasa da kasa; ofishin Ayatullahi Uzma Said Ali Sistani da ke birnin Najaf Asharaf a cikin wani bayani day a fitar ya nuna adawarsa aka danganta wani ra'ayi da shi da Abdallah Uzman Almahdi Albahrain wani marubuci na kasar Bahrain.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci na Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar harkokin watsa labarai ta Nun ta watsa rahoton cewa; ofishin Ayatullahi Uzma Said Ali Sistani da ke birnin Najaf Asharaf a cikin wani bayani day a fitar ya nuna adawarsa aka danganta wani ra'ayi da shi da Abdallah Uzman Almahdi Albahrain wani marubuci na kasar Bahrain.Daya daga cikin malamai yan shi'a a kasar Bahrain a cikin wani litafinsa day a rubuta mai suna limaza Altatbir da kuma suka danganta hakan da Ayatullahi Uzma Ali Sistani.
579112