Bangaren kasa da kasa; a cikin wasu littafan shi'a da suna akwai ruwayoyin da ke yin nuni kan cewa an rage ko raki a cikin kur;aini mai girma to dukan wata ruwaye makmanciyar haka bat a da inganci da sahihanci kuma amincewa da irin wadannan ruwayoyi ya sabawa nasi na kur'ani kuma yan shi'a bas u yin imani da duk wani abu day a shafi ragi ko kari a cikin kur'ani.