IQNA

Taro Kan Hanyoyin Gwagwarmaya Da Yahudawan Sahayoniya A Turkiya

13:37 - May 15, 2010
Lambar Labari: 1922989
Bangaren kasa da kasa; taro a kasar Turkiya da zai yi nazari kan hanyoyin gwagwarmaya da yahudawan Sahayoniya da kungiyar Mazlumder ta shirya a ranar alhamis ashirin da uku ga watan ordebehesht shekarar hijira shamsiya dubu daya da dari uku da tamanin da tara.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ta nakalto daga dunabulteni ta watsa rahoton cewa;; taro a kasar Turkiya da zai yi nazari kan hanyoyin gwagwarmaya da yahudawan Sahayoniya da kungiyar Mazlumder ta shirya a ranar alhamis ashirin da uku ga watan ordebehesht shekarar hijira shamsiya dubu daya da dari uku da tamanin da tara. Mas'ud Shajra shugaban kungiyoyin kare hakkin dan adam na musulmi IHRC da kuma Ahmet Faruk shugaban kungiyar karte wadanda ake zalunta suna daga cikin wadanda suka halarci wannan taro.

579012

captcha