Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci tai ran Ikna bayan ta nakalto daga Islamic –events ta watsa rahoton cewa; taro kan tarihin Tafakur Islami da za a fara a yau ashirin da shidda ga watan Ordebehesht nna shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a garin Bruksel fadar mulkin kasar.A gurin wannan taro za a samu halartar manyan masana da marubuta da manazarta da za su gudanar da jawabi a gurin wannan taro.
579277