IQNA

A Ostriya An Fara Taron Limamai Na Turai Karo Na Uku

Bangaren kasa da kasa; a fara gudanar da taron limaman masallatai da masu bada shawara kan harkokin addini a nahiyar Turai a kasar Ostriya a ranar juma'a ashirin da hudu ga watan Ordebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a viyana fadar mulkin kasar ta Ostriya.


Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Koweiti Kuna ta watsa rahoton cewa; a fara gudanar da taron limaman masallatai da masu bada shawara kan harkokin addini a nahiyar Turai a kasar Ostriya a ranar juma'a ashirin da hudu ga watan Ordebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a viyana fadar mulkin kasar ta Ostriya.

579399