Bangaren kasa da kasa; a karo na hudu an gudanar da gasar karatun Kur'ani da harda da kuma tajwidin Kur'ani Mai Girma a Kutaif na kasar Saudiya a ranar juma ashirin da hudu ga watan Ordebehesht na shekarar hijira shamsiya dubu daya da dari uku da tamanin da tara inda mahardata arba'in da biyar suka halarta.