IQNA

Malamai Za Su Gudanar Da Taro A Tsakaninsu A Kasar Turkiya

Bangaren kasa da kasa; masu bada fatawowi daga garuruwa tamanin da daya na kasar Turkiya a gobe ne ashirin da shida ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara za su fara wani taro a tsakaninsu a garin Sanhurfa.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar samanyoluhaber ta watsa rahoton cewa; ; masu bada fatawowi daga garuruwa tamanin da daya na kasar Turkiya a gobe ne ashirin da shida ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara za su fara wani taro a tsakaninsu a garin Sanhurfa.Malaman za su yi nazari da binciken irin matsalolin da suke addabarsu da kuma yin tunanin hanyoyin da za su bi wajen magance su da tunkara gaba.


579633