IQNA

Sabon Bugo Na Mujallar Palasdinawa Musulmi Ta Fito

Bangaren kasa da kasa; mujallar da ke magana kan Palasdinu musulmi a karo na biyar ta fito: da kuma aka yi bincike a cikinta kan abubuwan da suka wakana a cikin shekara ta dubu biyu da goma na miladiya da kuma sauran bayanai da suka shafi halin da Palasdinawa ke ciki.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoto kan cewa; mujallar da ke magana kan Palasdinu musulmi a karo na biyar ta fito: da kuma aka yi bincike a cikinta kan abubuwan da suka wakana a cikin shekara ta dubu biyu da goma na miladiya da kuma sauran bayanai da suka shafi halin da Palasdinawa ke ciki. Wannan mujalla ta kumshi shafika sattin da hudu da aka buka a cikin harshen larabci da Aft Ahmad Salih ya jibanci lamarin Palasdinawa.


580977