IQNA

Taron Addini Tsakanin Malamai Da Gwamnati A Azarbeijan

Bangaren kasa da kasa: taron addini tsakanin malamai da kuma jami'an gwamnati a kasar Azarbeijan da aka gudanar a ranar litinin ashirinda bakwai ga watan Ordebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Masalli.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar az.apa ta watsa rahoton cewa; taron addini tsakanin malamai da kuma jami'an gwamnati a kasar Azarbeijan da aka gudanar a ranar litinin ashirinda bakwai ga watan Ordebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Masalli.Seiful dine Ali'uf shugaban cibiyar da ke kula da harkokin siyasa da zamantakewa dangane da wannan labari ya bayyana cewa; wannan taro gwamnan jahar ta Masalli ya shirya day a gayyato kungiyoyin addini da komitin gwamnati.


581007