Bangaren kasa da kasa: Taro kan Khane Gam a birnin Baku fadar mulkin kasar Jamhuriyar azarbeijan a daidai lokacin tunawa da zagayowar irin wannan rana ta shahadar Hadarat Fatima Zahra (AS) a ranar ashirin da bakwai ga watan Ordebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci tai ran bayan ta nakalto daga majiyar Islam-Azari ta watsa rahoton cewa; Taro kan Khane Gam a birnin Baku fadar mulkin kasar Jamhuriyar azarbeijan a daidai lokacin tunawa da zagayowar irin wannan rana ta shahadar Hadarat Fatima Zahra (AS) a ranar ashirin da bakwai ga watan Ordebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara. Wannan taro kungiyar Ta'atur Zaman ta shirya inda ta yi bayani kan muhimmanci sanin rayuwar wannan baiwar Allah Hadarat Fatima Zahra (AS) da kuma irin tasirin da hakan zai yi a rayuwarmu.
580959