Bangaren kasa da kasa; karatun kur'ani a kauyenn Sanhurfa inda aka samu halartar malamai daga larduna da garuruwa tamanin da daya da kuma ministan da ke kula da harkokin addini a kasar Turkiya kuma an gudanar da wannan taro ne a ranar ashirin da bakwai ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da tamanin da tara hijira shamsiya.