Bangaren kasa da kasa; taron malamai masu koyar da kur'ani a ajijiwa da makarantu a lokacin hutu a kasar Turkiya sun fara aikinsu a a ranar litinin ashirin da bakwai ga watan Ordebehesht na wannan shekara da muke ciki ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a garin Siirt.