IQNA

Taron Kasa Da Kasa A Jamus Kan Bunkasa Koyar Da Musulunci A Jami'o'I

Bangaren kasa da kasa; taron kasa da kasa a kasar Jamus kan hanyoyin binkasa koyar da addinin Musulunci a jami'o'in kasar ta Jamus daga ranekun ashirin da biyu zuwa da uku ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Kolon na kasar Jamus.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar Muhit ta watsa rahoton cewa: taron kasa da kasa a kasar Jamus kan hanyoyin binkasa koyar da addinin Musulunci a jami'o'in kasar ta Jamus daga ranekun ashirin da biyu zuwa da uku ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Kolon na kasar Jamus.Wannan taro ne da zai kara sawa mahukumta da jami'ai bada karfi da himma wajen sanin muhimmancin da ke tattare da koyar da addinin Musulunci a makarantunsu.

580817