Bangaren kasa da kasa; kungiyar hadin kan kasashen musulmi sun fara taronsu a kasar Jamus taron day a hada wakilan al'ummomin muslmi a wannan kasa da kuma aka fara shi a ranar ashirin da bakwai ga watan Ordebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a garin Barlin fadar mulkin kasar Jamus.