Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke kasar Labanon ta watsa rahoton cewa; shugaban tawagar malaman Jabl Amul ya jaddada cewa; Amerika da haramtacciyar kasar isra'ila ya tabbata ba su iya jan akalar duniya da shinfida abin da suka ga dama kan sauran al'ummomi na duniya da makomarsu. Alama Sheikh Afif Nabli wasu daga cikin malamai musulmi na garin Saida da sheikh Sahib Halbi ke jagoranta ya bayyana ce lokaci ya yi Amerika da isra'il aza su fahimci haka.
580947