IQNA

A Taron Trablus An Jaddada Kare Gurare Masu Daraja A Palasdinu

Bangaren siyasa da zamantakewa; mai bayar da fatawa na Trablus a arewacin kasar Labanon da kuma na birninKudus da yankin Gabas ta tsakiya a lokacin wani taro na bai daya da suka gudanar a ranar ashirin da bakwai ga watan ordebehesht sun jadda muhimmancin kare gurare masu tsarki da daraja na Palsdinu.


Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; mai bayar da fatawa na Trablus a arewacin kasar Labanon da kuma na birninKudus da yankin Gabas ta tsakiya a lokacin wani taro na bai daya da suka gudanar a ranar ashirin da bakwai ga watan ordebehesht sun jadda muhimmancin kare gurare masu tsarki da daraja na Palsdinu.A yan kwanakin nan dai gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta tsananta kai hare hare da kokarin mallake guraren masu tsarki da daraja a yankin Palsdinu.


580868