IQNA

An Watsa Wallafe-Wallafen Shahid Mutahiri A Pakistan

Bangaren al'adu da fasaha sun buga da watsa rubuce-rubuce da wallafe-wallafen shihid Murtada Mutahiri kuma ofishin da ke kula da harkokin a'ladu na Iran a wannan kasa .


Cibiyar da ke kula da harkokin addini a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga cibiyar da ke kula da harkokin al'adu na Iran a ciki da ketare da kuma dangantaka ta Musulunci ta watsa rahotomn cewa. Bangaren al'adu da fasaha sun buga da watsa rubuce-rubuce da wallafe-wallafen shihid Murtada Mutahiri kuma ofishin da ke kula da harkokin a'ladu na Iran a wannan kasa .Wannan mataki zai taimaka matuka gaya wajen kara taimakawa al'ummar Pakistan sanin matsayi da ilimin wannan bawon Allah.


580518