IQNA

Bincike Kan Matsalolin Da Ke Addabar Musulmai A tailand A Babban Masallacin Patani

Bangaren siyasa da zamantakewa; Kandidi mai mukamin Sheikhul Islam a kasar Tailand ya ziyarci guraren ibada a babban masallacin garin Patani na kasar tare da bukatar gudanar da bincike kan matsalalin musulmin a yankin.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga yankinta na kudu maso gabacin Asiya ta watsa rahoton cewa; ; Kandidi mai mukamin Sheikhul Islam a kasar Tailand ya ziyarci guraren ibada a babban masallacin garin Patani na kasar tare da bukatar gudanar da bincike kan matsalalin musulmin a yankin.


578835