Bangaren kasa da kasa; taro na kasa da kasa a karon farko a kasar Saudiya da zai yi bayani da bincike kan tsarin gini da yanayin gini a duniyar musulmi a ranekun biyu zuwa bakwai ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci tai ran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Arab News ta watsa rahoton cewa; ; taro na kasa da kasa a karon farko a kasar Saudiya da zai yi bayani da bincike kan tsarin gini da yanayin gini a duniyar musulmi a ranekun biyu zuwa bakwai ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiya.Wannan taro komitin kula da yawan shakatawa na kasar Saudiya ya shirya da daukan dawainiyarsa a wani mataki na fadadawa da inganta abubuwan tarihi na Musulunci da kuma jan hankalin masu sanya hannayen jari.
581021