Bangaren kasa da kasa;taro da za a gudanar a kasar turkiya zai yi magana ne kan t=fahimtar Kur'ani da bangaren rayuwa da kungiyar duniya ta mahardatan Alkur'ani mai girma EHAD ta shirya daga ranar asabar daya ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara shekarar hijira shamsiya a garin Van na kasar Turkiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga medya73 ta watsa rahoton cewa; taro da za a gudanar a kasar turkiya zai yi magana ne kan t=fahimtar Kur'ani da bangaren rayuwa da kungiyar duniya ta mahardatan Alkur'ani mai girma EHAD ta shirya daga ranar asabar daya ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara shekarar hijira shamsiya a garin Van na kasar Turkiya.Wannan taro ne ya z one a daidai lokacin tunawa da shekaru dubu da dari hudu da Sabkar Kur'ani da kuma wannan shekara ta dubu biyu da goma a matsayin shekarar Kur'ani da ministan kula da harkokin addini ya bawa shekarar.
582071