Bangaren kasa da kasa; taron kasa da kasa na tsarin shirye-shirye a Musulunci an fara gudanar da shi tun ranar ashirin da takwas ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara shekarar hijira shamsiya a birnin San'a fadar mulkin kasar ta Yaman.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta gwamnatin Yaman Sabaanat ta watsa rahoton cewa; ; taron kasa da kasa na tsarin shirye-shirye a Musulunci an fara gudanar da shi tun ranar ashirin da takwas ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara shekarar hijira shamsiya a birnin San'a fadar mulkin kasar ta Yaman. A wannan taro na kwanaki biyu an gayyana masana da masu bincike da suka shafi harkokin fasaha na kasashen musulmi da larabawa domin gabatar da makaloli kan wannan lamari.
581684