Bangaren kasa da kasa;baje koli kan zuwa hajji da bayanai dangane da hajji a gidan tarihi na kasar Britaniya tare da kasancewar kasashen musulmi da za a gudanar a farkon shekara ta dubu biyu da goma sha biyu Miladiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga timeturk ta watsa labarin cewa; baje koli kan zuwa hajji da bayanai dangane da hajji a gidan tarihi na kasar Britaniya tare da kasancewar kasashen musulmi da za a gudanar a farkon shekara ta dubu biyu da goma sha biyu Miladiya.gudanar da irin wannan kasuwar baje koli da bayanai a kasashe irin su Britaniya zai kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi da musulmi da sauran al'ummomi da kasashe dab a na musulmi ba a duniya.
581665