Bangaren kasa da kasa; a karo na sha biyu ked a ake gudanar da irin wannan taro na kasa da kasa na manyan biranai da garuruwa a kasashen musulmi daka fara a birnin Doha fadar mulkin kasar Katar a ranar ashirin da takwas ga watan Ordebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara shekarar hijira shamsiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar kasa da kasa ta Darul Hayat ta watsa rahoton cewa; a karo na sha biyu ked a ake gudanar da irin wannan taro na kasa da kasa na manyan biranai da garuruwa a kasashen musulmi daka fara a birnin Doha fadar mulkin kasar Katar a ranar ashirin da takwas ga watan Ordebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara shekarar hijira shamsiya. Hamd bin Jasim bin Jabir Ali sani firaminista kuma ministan harkokin wajen kasar ta Katar dangane da wannan labari ya bayyana cewa;wannan taroya zo ne a daidai lokaci mai muhimmanci da yanayi na tarihi.
581553