Bangaren kasa da kasa; Sheikh Muhammad Rafa'at Fukra yana son mutane maras galihu da nakasassu da yaker zama tare da su ya fahimce su su fahimce su da cuduwa tare da su saboda wannan aiki na san a alheri da kyakkyawar niya Allah ya arzuta shi da murya ta Kur'ani wajen Kira'a da al'ummomi ke tasirantuwa da karatunsa.
AbdulFatah Daruti makarancin kur'ani na kasa da kasa dan kasar masar kuma alkali na kasa da kasa kan karatun Kur'ani mai girma a wata tattaunawa day a yi da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ya bayyana cewa;
Sheikh Muhammad Rafa'at Fukra yana son mutane maras galihu da nakasassu da yaker zama tare da su ya fahimce su su fahimce su da cuduwa tare da su saboda wannan aiki na san a alheri da kyakkyawar niya Allah ya arzuta shi da murya ta Kur'ani wajen Kira'a da al'ummomi ke tasirantuwa da karatunsa.
581306