IQNA

13:20 - May 25, 2010
Lambar Labari: 1928548

A Austriya Za Fara Aiki Da Shirin Sanin Akidun Musulunci

Bangaren kasa da kasa; gwamnan Austriya nada niyar bada horo na masaniyar akidun musuluncu a fadin kasar da kuma sauran abubuwa masu daraja na Musulunci da kawo gyara kan mummunan fahimtar da ake yiwa addini da mata musulmi a tsakanin al'ummar kasar ta Autriya a makarantu.




Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Muhit ta watsa rahoton cewa; gwamnan Austriya nada niyar bada horo na masaniyar akidun musuluncu a fadin kasar da kuma sauran abubuwa masu daraja na Musulunci da kawo gyara kan mummunan fahimtar da ake yiwa addini da mata musulmi a tsakanin al'ummar kasar ta Autriya a makarantu. Kom shkka babu wannan mataki zai taima ta fuskokin daban daban a wannan kasa musamman ta fuskra zamantakewa,siyasa ,tattalin arziki da bangaren addini da kuma kawo karshen kollon hadarin kajin da ake yi wa musulmi da addininsu a wannan kasa.



584840
captcha