Bangaren kasa da kasa; a lokacin hutu ne a za a bada horo a cibiyoyin ilimi da addini a yankinCeceniya kuma za a fara wannan aiki mai muhimmanci a watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya karkashin kulawa da daukan nauyi na komitin kula da abubuwa na addinin Musulunci a jamhuriyar Ceceniya.