Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga majiyar greaterkashmir ta watsa rahoton cewa; : Riyad Panjabi shugaban jami'ar Kashmir a jiya ne ya bada labarin tarjama kur'ani da kuma watsa shi a cikin hareshen Kashmir a ranar uku ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.
585530