Bangaren kasa da kasa; ofishin da ke kula da hardar kur'ani da yada addini a ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar Katar Kuma a cikin wannan shekara ce za a bayyana sunayen wadanda suka ci wannan jarabawa a fadin cibiyoyin hardar Kur'ani a wannan kasa ta Katar a cikin Shekara ta dubu biyu da goma miladiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Ra'ayi ta kasar Katar ta watsa rahoton cewa; ofishin da ke kula da hardar kur'ani da yada addini a ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar Katar Kuma a cikin wannan shekara ce za a bayyana sunayen wadanda suka ci wannan jarabawa a fadin cibiyoyin hardar Kur'ani a wannan kasa ta Katar a cikin Shekara ta dubu biyu da goma miladiya.A wannan jarabawa a cibiyoyin kur'ani na Katar dalibai dubu hudu da dari takwas da ashirin da shidda ne a cibiyoyi Kur'ani tamanin da tara za su fafata da juna kuma alkalai dari hudu ne za su kula da wannan Jarabawa.
586179