IQNA

An Gudanar da Kasar Karatun Kur'ani Ga Mata Masu Jiya A Burun'i

16:21 - May 29, 2010
Lambar Labari: 1930687
Bangaren kasa da kasa: a ranar Alhamis shida ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da tamanin da tara hijira shamsiya a a garin Kawala Balayat a Burun'I aka gudanar da gasar karatun Kur'ani mai girma ga mata masu jiya.


Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Bru Direct ta watsa rahoton cewa;
a ranar Alhamis shida ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da tamanin da tara hijira shamsiya a a garin Kawala Balayat a Burun'I aka gudanar da gasar karatun Kur'ani mai girma ga mata masu jiya. Ma'aikatar da ke kula da harkokin kiwon lafiya a Burun'I net a shirya ga mata da ke aiki a bangaren day a shafi magunguna da kula da maras lafiya tare da hadin guiwa da bada hadin kan asibitoci a fadin kasar a dalilin zagayowar ranar tunawa da masu jiya ta duniya.

587024

captcha